DAKIN AWO NA LAFITA

Assalamu Alaikum  

Dakin Aure na lafiya: dakine da aka gina tareda shiryawa domin binciken cututukan da kedamuwar mutun tareda sanin hanyarda za a shawo kan cutar da maganinta.
Dakin Awo na lafiya bawai ya taqaitane kawai ga binciken cuta da maganinta ba, a a akan yi amfani dashi wajen gane binciken, dakuma karatu. Shi wannan Dakin kasune izuwa kashi shidda awarwaye, gadai kashe kashen
1. Sashen awo na jini (Hematology unit )
2. Sashen awo na kwayoyin jini ( BGS or Blood bank unit )
3. Sashen awo mai alaka da ruwan jiki (chemical pathology unit )
4. Sashen awo na fata da tsokoki da makamantansu (Histopathology unit)
5. Sashen awo na kananan kwayoyin cuta (bacteriology unit)
6. Sashen awo na kwayoyin cuta (parasitology unit)

Comments